Hotunan wasu matasa da ake shirin auren su ya dauki hankula a dandalin sada zumunta

Hotunan wasu matasa da ake shirin auren su ya dauki hankula a dandalin sada zumunta

Wasu matasa da ake shirin bikin auren su sun dauki hankulan masu amfani da dandalin sada zumunta yayin da hotunan shirye-shiryen bikin su ya bayyana a dandalin.

Hotunan bikin matasan da ake shirin gudanar da shi a ranar 9 ga watan Dasumba, ya janyo cecekuce sakamakon fuska daban-daban ta mahanga da mutane ke yi.

Domin mika goron gayyata ga abokan su na dandalin sada zumunta, matasan sun watsa hotunan na su gwanin sha'awa.

Hotunan wasu matasa da ake shirin auren su ya dauki hankula a dandalin sada zumunta
Hotunan wasu matasa da ake shirin auren su ya dauki hankula a dandalin sada zumunta

Yayin da mutane da dama suke musu son barka da taya su murna, wasu ko suna ganin matasan basu kai munzalin daukar hanyar aure ba ta fuskar cikar hankalin su da kuma shekaru.

LATSA WANNAN: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: