Nau’in kayan abinci 7 dake rage ciwon hawan jini
Rahotanni sun kawo cewa akwai wasu nau’in abinci da ya kamata dan Adam ya dunga ta’ammali da su domin guje da kamuwa da wannan matsala da ta zamo ruwan dare wato cutar hawan jini.
Bincike ya nuna cewa akwai wasu dangin abinci masu dauke da sinadarai dake taimakawa matuka wajen rage cutar hawan jini.
Masu bincike sun gano cewa kayan abincin suna cike da sinadari kamar Calcium, magnessium da potassium.
Ka hada su cikin nau’in kayan abinci da kake ci yau da kulum domin rage kamuwa da ciwon zuciya da bugun jini.
KU KARANTA KUMA: Jam’iyyar APC zata rushe kafin 2019 – Inji wata kungiya
Ga nau’in abincin kamar haka;
1. Farin wake
2. Kayan abinci da aka sarrafa daga madara
3. kifi musamman Tilapia
4. Cakulati
5. Man zaitun
6. Ayaba
7. Inabi
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng