Kiwon Lafiya: Amfani 5 na Goruba ga Lafiyar Dan Adam

Kiwon Lafiya: Amfani 5 na Goruba ga Lafiyar Dan Adam

A wani sabon bincike da aka gudanar akan goruba ya bayyana mamora da kuma alfanu da dama da take da shi, sakamakon sunadaran flavonoids, saponins da tananis, wanda wannan sunadaran ga masana kiwaon lafiya da likitoci ba sabon abu ne a wurin su ba.

Wannan bincike da masana kiwon lafiya suka gudanar akan mutane marasa lafiya daban-daban ya bayyan irin tallafi na kolu da goruba ke yiwa jikin dan Adam.

Kiwon Lafiya: Amfanin Goruba ga Lafiyar Dan Adam
Kiwon Lafiya: Amfanin Goruba ga Lafiyar Dan Adam

KARANTA KUMA: Mutane 200,000 na dauke da cutar Kanjamau a jihar Oyo

A yau Legit.ng ta kawo muku jerin cututtuka da goruba ke taimakawa wajen warkar da su tare da cewa juna "umma ta gai da Asha".

1. Cutar hawan jini

2. Cutar basir

3. Cutar fitsarin jini da sauran cututtukan mafitsara

4. Ciwon zuciya

5. Ciwon Daji (Kansa)

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng