Hotunan kafin aure na dan tsohon gwamna, Sanata Sani Yerima
- Dan Sanata Ahmad Sani Yerima na shirin angwancewa da amaryarsa nan da yan kwanaki kadan
- Ma’auratan sun saki kyawawan hotuna da suka dauka kafin auren nasu
Dan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Ahmad Sani Yerima, zai angwance da amaryarsa nan da yan wasu kwanaki.
An kuma san Sanata Sani Yerima a matsayin mutun mai koyi da Shari’a a Najeriya. Za’a daura aren ne a ranar Juma’a, 22 ga watan Satumba.
Wani mai amfani da shafin Facebook IG Wala ne ya wallafa kyawawan hotunan a shafin sa.
KU KRANTA KUMA: Suna so mu zama yan ta’adda – Nnamdi Kanu
Kalli Karin hotuna na ma’auratan a kasa:
Kalli ainahin rubutun a kasa:
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng