YANZUNNAN: Hotunan ziyarar Shugaban kasar Nijar zuwa wurin Buhari a Daura
- Shugaba Muhammadu Isufu ya kawo wa Shugaba Muhammadu Buhari ziyara a Daura
- Shugabbanin zasu tattauna a kan cigaban kasa
- An tarbi Shugaba Isufu a filin jirgi
Shugaban kasar Niger, Muhammad Isufu ya iso Daura domin ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari.
Dubi hotunan tarbar da aka yi wa shugaban kasar a filin jirgi.
DUBA WANNAN: Buhari ya mika ta'aziyya ga iyalin Kasimu Yero
Shugaban zai tattauna da Buhari a kan yadda za a cigaba da samar da tsaro a kasa da samar wa da samarin zauna gari banza aikin yi.
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng