Dan Marigayi sarkin Kano, Sadik Ado Bayero zai yi aure (Hotuna)
Sadik Ado Bayero zai angwance tare da kyakkyawar matarsa.
Sadik Bayero dan marigayi Sarkin Ado Ado Bayero ne. Ado Bayero ya mulki masarautar Kano daga 1963 zuwa rasuwarsa a 2014.


KU KARANTA KUMA: Dalilin ziyar Reno Omokri gidan Buhari a Landan
Ga wasu Hotunan:



Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng