Labari cikin Hotuna: An sake kai hari a Mambila ta jihar Taraba
-Sabon hari a Mambila
-An kashe shanu da kuma raunana wasu a sabon harin Mambila
Cikin yan kwanakin nan, Legit.ng ta kawo rahotannin rikicin da ke faruwa tsakanin Fulani makiyaya da ke garin Mambila da kuma mazauna garin. A yayin da kungiyoyin da abin ya shafa suke kokakarin shawo kan lamarin, mun samu rahoton faruwar wani harin akan shanun makiyayan a garin Mbaso da ke karamar hukumar Sardauna da ke Taraban.
DUBA WANNAN: Buhari ya hakura da takara a 2019 inji Soyinka
Rahoton yace kungiyan bata garin sun kasha wasu daga cikin shanun kuma sun ji ma wasu rauni.
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng