Wani dan Najeriya mai basira ya kera motoci a jihar Kebbi
Kusan ko ina ka juya ka kalla a Najeriya, zaka ga mutane masu hikima da fasaha idan suke mayar da baiwar da Allah ya yi masu zuwa abubuwa masu amfani da hannun su.
Legit.ng ta yi karo da wasu kyawawan hotuna na wani dan Najeriya mai tarin basira da aka ambata da Ahmadu Ibrahim, wanda ya kera kyawawan motoci kamar na gaske da hannayen sa.
Mutumin wanda aka ce ya fito daga yankin Badara na Birnin Kebbi, jihar Kebbi, ya je shafinsa na Facebook inda ya buga hotunan kyawawan motocin.
Ya yi pantin motocin (kimanin guda 4) da kaloli masu ban sha’awa daban-daban.
KU KARANTA KUMA: Labarin wasanni: Jamus ta isa wasan karshe bayan ta doke Meziko
Kalli hotunan motocin a kasa:
Abu ya yi kyau!
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng