Gwamna Rochas Okorocha yayi buda baki tare da Musulman jihar Imo
1 - tsawon mintuna
Gwamnan jihar Imo, Owelle Rochas Okorocha, yayi buda baki tare da al’umman Musulman jiharsa ta Imo, kudancin Najeriya a jiya Litinin, 19 ga watan Yuni.
A karshen buda bakin, al’umman Musulman sun gabatar masa da lambar yabo na gwamna mafi kirki ga al’umman Musulmai a Najeriya wanda shugaban majalisar Musulman jihar da kuma babban limanin jihar Abiya.
KU KARANTA: Gwamnati bata gamsu da hukuncin wanke Saraki ba
An bashi wannan lambar yabo ne a gaban dukkan hafsoshin tsaron jihar wanda ya kunshi Sojin kasa, sojin ruwa, DSS, Kastam shiga da fice, yan sanda, da saura su.
https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng
Tags: