Jami’an yan sanda sun damke mutum da sassan jikin mutum
1 - tsawon mintuna
Hukumar yan sandan jihar Osun ta damke wani matashi dan shekara 38, Ajibade Rasheed, da kan mutum a garin Osogbo, jihar Osun.
Kwamishanan yan sandan jihar, Mr Fimihan Adeoye yayinda yake kora yan ta’ addan yace an damke Ajibade Rasheed ne a unguwar Olu-Ode.
![Jami’an yan sanda sun damke mutum da sassan jikin mutum Jami’an yan sanda sun damke mutum da sassan jikin mutum](https://cdn.legit.ng/images/1120/vllkyt4l4hj16qvn2.jpeg?v=1)
Kana kuma an ga hanjin mutum, huhun mutum, farjin mace, hanta da jinni cike da kwalba a hannunsa tare da motarsa mai lamba LGD 987 DJ.
![Jami’an yan sanda sun damke mutum da sassan jikin mutum Jami’an yan sanda sun damke mutum da sassan jikin mutum](https://cdn.legit.ng/images/1120/vllkyt6f5g93v2ia.jpeg?v=1)
Kwamishanan yan sandan jihar yace an far gudanar da bincike ciki al’amarin. Ya bada tabbacin cewa za’ayi bincike mai zurfi kuma za’a ladabtar da shi tadda ya kamata.
https://twitter.com/naijcomhausa
https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#
Asali: Legit.ng
Tags: