Yan sanda sun damke dan shekara 13 na nadin ganyen wiwi 29

Yan sanda sun damke dan shekara 13 na nadin ganyen wiwi 29

Jami’an yan sandan jihar Osun sun damke yaro dan shekara 13 da laifin samun nadin wiwi 29 da kuma wani barasa mai suna ‘Sconge’.

Kwamishanan yan sandan jihar, Mr Fimihan Adeoye, ya bayyana wannan ne a wata taron yan jarida a Osogbo a ranan Juma’a.

Kwamishanan yace wani mutumi mai suna Akeem Ojuolape, ne ya baiwa yaron ganyen barasan kuma an damkeshi.

Yan sanda sun damke dan shekara 13 na nadin ganyen wiwi 29
Yan sanda sun damke dan shekara 13 na nadin ganyen wiwi 29

Yace an damke wani Ahmed Azeez wanda ke tare da su a ranan 14 ga watan Mayu kuma za’a gurfanar da su a kotu idan aka kammala bincike.

KU KARANTA:

Kwamishanan ya kare da cewa shi karamin yaron, za’a kaishi gidan shiriya.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng