Amaryar sarkin Kano ta halarci taron kammala karatu na yar mijinta a Landan (HOTUNA)
1 - tsawon mintuna
Sa’adatu Lamido, mai shekaru 19 wacce ta kasance amarya ga sarkin Kano, Muhammadu Sanusi Lamido ta bi sahun mijinta da abokan zamanta zuwa gurin taron kammala karatun daya daga cikin ‘ya’yan mijin ta, Gimbiya Siddika a jami’ar Buckingham, birnin Landan.
Baya ga haka cikin wadanda suka samu halartan taron sun hada da maigidan Siddika, yan uwanta da kuma Ooni na Ife.
Kalli karin hotunan taron a kasa:
Asali: Legit.ng