LABARI MAI DADI: Ga sakamakon ci gaban mika wuya daga yan ta'adda, yan fashi (HOTUNA)
Hukumar sojin kasa ta bayyana cewa akwai sakamakon mai kyau domin yan ta'adda da masu garkuwa da mutane da kuma yan fashi suna kara sallama makamansu.
Sanarwa daga shafin Facebook din na mai magana da yawun hukumar sojin ta kara cewa masu zunubi wato yan fashi da kuma barayin sha'anu suna ci gaba mika wuya.
KU KALLI HOTUNA: Yan sanda sun damke masu garkuwa da mutane 3 (Hotuna)
Jihar Zamfaar da rundunar sojin kasa ta dibishan 1 ne sun fara karba makaman wanda suna samu sakamakon mai dadi.
A jiya, Juma’a 17 ga watan Maris ne an mika wuya a kananan hukumomin Gusau da Maru da kuma Anka.
An sallama makamai daban daban kamar bindigogi da tsohuwar barkono da bama bamai, gaba daya fiye da 1,000
Ku kalli hotunan
Ku kasance tare da mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/
Da anan https://twitter.com/naijcomhausa
Ku kalli bidiyon yan Boko Haram
Asali: Legit.ng