Zahra Buhari da Angon ta suna soyewa

Zahra Buhari da Angon ta suna soyewa

– Diyar Shugaba Muhammadu Buhari Zahra tana soyewa tare da Mijin ta Ahmed Indimi

– An ga wani hoton sababbin auren a gari

– Kwanakin baya dai aka daura auren Zahra da Ahmed

Zahra Buhari da Angon ta suna soyewa
Zahra Buhari da Angon ta suna soyewa

Zahra Muhammadu Buhari da Angon ta Ahmed Indimi suna cigaba da soyewa abin su tun bayana daurin auren su. Zahra ta auri Ahmed Indimi ne a karshen watan Disamban bara.

KU KARANTA: An maka Shugaba Buhari a Kotu

Lokacin auren an yi bushasha daga nan kuma su ka keta hazo har Kasar Saudiya. To ga dai shi kuma kwanan nan an ga Zahra tare da Mijin na ta a shafin Instagram. Zahra Buhari ta dafa kan Sahibin na ta inda shi kuma ya fito da harshe waje.

A biyo mu a shafin mu na Tuwita http://twitter.com/naijcomhausa da kuma Facebook

https://www.facebook.com/naijcomhausa

Bidiyon auren Zahara da Ahmad

Asali: Legit.ng

Online view pixel