An kama wasu yan mata biyu suna sumbatar junansu a bainar jama’a (hoto)
1 - tsawon mintuna
Inda ranka ka sha kallo!
A wani yanki a Afrika ta Kudu (South Africa), wasu matasan yara mata guda biyu da aka bayyana a matsayin Motsatsi Pheena mai shekaru 18 da kuma Meso Itumrleng mai shekaru 19, sun buga hotunansu suna sumbatar junansu a kan titi a shafinsu na zumunta.
KU KARANTA KUMA: Anga Zahra Buhari dauke da tsadadden jakar Hermes a filin jirgin Abuja
Wadannan matasan basu tsaya a kan sumbatar junansu kawai ba, harma da tabe-taben junansu ba tare da damun da cewan ko wani na kallon su ba.
Allah kadai ya san inda iyayensu suke!
Asali: Legit.ng
Tags: