Hotunan tuna baya na Aisha Buhari da yaranta

Hotunan tuna baya na Aisha Buhari da yaranta

Masu iya Magana sun ce: babu mumuna, kuma da alama wannan Magana gaskiya ne ga mutane da dama. Mun ga fittatun mutane da dama wadanda kafin suyi kudi basu da kyau kuma da zaran kudi ya zo, sai ka ga kamar babu irinsu. Babu shakka, wannan ya bkasance gaskiya ga iyalan farko.

Kafin kasancewa a Aso villa, kammanin Hajiya Aisha Buhari da yaranta sunyi kama da na ko wani ahli amma a yanzu, dukkan su sun canza. A yanzu sunfi yaranta,babu shakka kudi ya canza kyakkyawan ahlin Fulani.

KU KARANTA KUMA: Karin hotuna daga auran Zahra da Ahmed Indimi

Kalli hotunan tuna baya na wannan ahli

Hotunan tuna baya na Aisha Buhari da yaranta
Hotunan tuna baya na Aisha Buhari da yaranta
Hotunan tuna baya na Aisha Buhari da yaranta
Hotunan tuna baya na Aisha Buhari da yaranta

Shekaru bayan su koma Aso Villa, dukkansu sun girma gaba daya cikin koshin lafiya. Kada ka raina karfin kudi da Aso Villa. Kalli wani kyakkyawan hoto na ahlin gidan a yanzu.

Hotunan tuna baya na Aisha Buhari da yaranta
Hotunan su a yanzu bayan ya zama shugaban kasa

Asali: Legit.ng

Online view pixel