Hotunan farko daga Kamun auran yar sarkin Kano (hotuna)
1 - tsawon mintuna
Za’a daura auran yar sarkin Kano, Fulani Siddika Sanusi da Malam Abubakar Umar Kurfi a ranar Juma’a 23 ga watan Disamba a fadar sarkin Kano.

KU KARANTA KUMA: Wata mata ta saka hoton ta cikin hotunan auran Zahra Buhari
Amaryar ta fashe da kuka a lokacin kamu na auranta wanda akayi a jiya, Lahadi, 18 ga watan Disamba.

KU KARANTA KUMA: Karin hotuna daga auran Zahra da Ahmed Indimi


Kalli bidiyon da dan uwanta ya buga a shafin Instagram bayan kamun:
Asali: Legit.ng