Jerin sunayen dalibai da malaman da aka sace a makarantar GSC Kagara
Misalin karfe 2 na daren Laraba, wasu yan bindiga sun dira kwalejin Kimiya dake Kagara, karamar hukumar Rafi ta jihar Neja.
Bayan shiga gidajen malamai da dakin kwanan dalibai, an yi awon gaba da kimanin mutane 40 daga makarantar.
Yayinda yan bindiga suka harbe dalibi daya, Benjamin Habila, da yayi kokarin guduwa, amma wani Malami ya samu nasarar guduwa.
Gwamnatin jihar ta saki jerin sunayen mutanen da aka sace.
Sun hada da malamai uku, ma'aikata uku, yan gida daya tara, da dalibai 27.
Ga jerin sunayen:
Malamai:
Hannatu Philip
Lawal Abdullahi
Dodo Fodio
Dalibai:
Jamilu Isah
Shem Joshua
Abbas Abdullahi
Isah Abdullahi
Ezekeil Danladi
Haliru Shuaibu
Mamuda suleman
Danzakar Dauda
Abdulsamad Sanusi
Bashir Abbas
Suleman Lawal
Abdullahi Adamu
Habakuk Augustine
Idris Mohammed
Musa Adamu
Abdulkarim Abdulrahman
Abubakar Danjuma
Abdullahi Abubakar
Bashir Kamalideen
Mohammed Salisu
Yusuf Kabir
Isah Makusidi.
Plineous Vicente
Lawal Bello
Mohammed Shehu
Mubarak Sidi
Abdulsamad Nuhu
Ma'aikata:
MOHAMMED Musa
Faiza Mohammed.
Iyalai:
Christiana Adama
Faith Adama
Maimuna suleman
Nura isah
Ahmad Isah
Khadizat Isah
Mohammed Mohammed
Aisha Isah
Saratu Isah
Asali: Legit.ng