Wani mutumi yayi mugunta ga karamin yaro
1 - tsawon mintuna
A kasar Malaysia, hoton wani karamin yaro wanda akayi wa mugun duka yana ta yawo a kafofin watsa labara da zumunta ya kuma bar mutane a cikin al’ajabin abunda yaron ya aikata da aka yanke masa irin wannan mummunan hukunci.
A wannan hotunan da ya karade kofofin watsa labarai, wani yaro aka kwantar a cikinsa na kasa a kan wani tabarma sanye da farin riga saboda wani mutumi ya yi mai mugun duku a kan ‘duwawunsa’ wannan ya sa mutane da dama sun soki dalilin wannan duka da akayi ma yaron.
Ta yaya mutun zai aikata irin wannan muguntan?
Asali: Legit.ng