Wasanni
Kyaftin din tawagar Super Eagles, Ahmed Musa ya ce ba ya tsammanin barin kungiyar nan kusa inda ya ce a ko da yaushe ya na shirye idan aka kira shi cikin tawagar.
Fasto Iginla wanda ya yi hasashen nasarar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi magana kan Victor Osimhen, yayin da Najeriya ke shirin karawa da Cote d'Ivoire.
Hukumar kula da kwallon wasan nahiyar Afirika (CAF) ta sanar da cewa dan kasar Mauritania, Dahane Beida, ne zai hura wasan karshe tsakanin Najeriya da Cote d'Ivoire.
Fadar shugaban kasa ta sanar da cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ba zai halarci wasan karshe ba na gasar cin kofin nahiyar Afirika ba a kasar Cote d'Ivoire.
A ranar Lahadi, 11 ga watan Fabrairu, 2024 za a gwabza wasan ƙarshe a gasar cin kofin nahiyar Afirka tsakanin Najeriya da masu masaukin baki Ivory Coast.
Wani ‘dan Najeriya wanda ya yi hasashen sakamakon AFCON a matakin rukuni, ya yi hasashen cewa Najeriya za ta yi nasara kan Ivory Coast a wasan karshe.
Fasto Dakta Kan Ebube Muonso ya yi hasashen kasar da za ta lashe gasar AFCON a gobe Lahadi 11 ga watan Faburairu inda ya ce Ivory Coast ce da nasara.
Kocin kungiyar The Elephants ta kasar Cote d'Ivoire, Emerse Fae, ya yi bayani kan hanyar da kungiyarsa za ta bi domin samun nasara kan Super Eagles a wasan karshe.
Yan wasan tawagar Super Eagles guda biyu zasu kafa tarihin da ba a taɓa ba idan Najeriya ta samu nasarar jijjiga kofin AFCON ranar Lahadi, 11ga watan Fabrairu.
Wasanni
Samu kari