Jihar Zamfara
Rundunar yan sanda ta zargi sojan Najeriya da harbe shugaban yan sandan Wasagu, Halliru Liman har lahira yana kan hanya zuwa Birnin Kebbi daga jihar Zamfara.
Wani rahoto mai zaman kansa ya tuhumi gwamnonin Zamfara da Kano, Dauda Lawal da Abba Kabir Yusuf a matsayin wadanda ake zargi da daukar nauyin zanga zangar yunwa.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu yawan gaske a wasu hare-hare a jihohin Kaduna da Zamfara.
Hukumar da ke kula da matasa masu yiwa kasa hidima ta ce an kubutar da dukkanin 'yan bautar kasar da aka yi garkuwa da su a Zamfara a shekarar 2023.z
Karamin ministan tsaro Bello Matawalle ya raba takin zamani ga mambobin jam'iyyar APC a jihar Zamfara. Tsohon gwamnan na jihar ya raba tirela 15.
Mazauna yankin Moriki a jihar Zamfara sun shiga tashin hankali bayan yan ta'adda sun kai masu samame a daren Laraba, tare da sace mutane 10 da neman fansar N50m.
Gwamna Dauda Lawal ya musanta naɗa wanda ake zargi da hannu a ayyukan ta'addancin ƴan bindiga, Bashir Haɗeija a wani muƙamin gwamnatin jihar Zamfara.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya ba da tallafin tsabar kudi N20m ga mutanen da ambaliyar ruwa ta ritsa da su. Ya bukaci su rungumi kaddara.
Sheikh Abdulrahaman Azzamfari ya nuna damuwa kan halin rashin tsaron da al'umma suka tsinci kansu a jihar Zamfara sakamakon hare-haren ƴan fashin daji.
Jihar Zamfara
Samu kari