Jihar Zamfara
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Murtala Asada ya ce ba haka kawai ya ke zargin karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ba.
Karamin Ministan Tsaro a Najeriya, Dr. Bello Matawalle, ya musanta zargin alaka da yan ta’adda, yana kalubalantar masu zargi su kai shi kotu da hujjoji.
Gobara ta lalata gidaje huɗu a Asokoro, Abuja, a wani gini da ake alakanta da tsohon gwamnan Zamfara, Ahmed Yerima. Ana zargin farantan solar ne suka jawo gobarar.
Dan bindiga, Bello Turji ya fito da sabon bidiyo yana karyata zargin cewa Bello Matawalle ya ba ’yan bindiga kuɗaɗe, yana cewa ba a taba ba shi miliyoyi ba.
Shugaban karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara, Abubakar Umar Faru, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaro. Ya ce sojoji na bukatar manyan makamai.
Rahotanni sun tabbatar da cewa mutane sun jikkata yayin da wani abin fashewa ya yi bindiga, ya tarwatse da matafiya a kan wani babban titi a jihar Zamfara.
’Yan bindiga sun kashe mataimakin shugaban karamar hukumar Bukuyum a Zamfara, Mu’azu Gwashi, duk da an biya su kudin fansa N15m bayan watanni shida.
Wani wanda ya bayyana kansa a matsayin tsohon hadimin karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle, ya ce ya shirya ba da shaida a gaban kotu a kansa.
Ministan Tsaro Bello Matawalle ya kai ƙara kotu domin dakatar da kafofin yaɗa labarai daga wallafa rahotannin da ke zarginsa da alaƙa da ’yan ta’adda.
Jihar Zamfara
Samu kari