Jihar Zamfara
Rundunar sojin Najeriya ta yi kazamin artabu da 'yan bindiga sama da 100 a dajin Zamfara. An hallaka 'yan bindiga da dama ciki harda Gwaska Dan Karami.
'Yan sandan Zamfara sun kama Mustapha Mohammad da abubuwan fashewa 954 a motarsa; ana zargin na 'yan bindiga ne domin kera bama-bamai a ranar 27 ga Janairu, 2026.
Wani shahararren jagoran 'yan bindiga da ke kira, Abdullahi Lantai ya mutu a Katsina wanda aka ce yana daga cikin masu son ganin an yi sulhu da gwamnati.
Kakakin jam'iyyar APC a jihar Zamfara ya bayyana cewa katin Bello Turji na jam'iyyar na bogi ne. Yusuf Idris ya ce Bello Turji ba dan jam'iyyar APC ba ne.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi wa jami'an tsaro na sojoji kwanton bauna a jihar Zamfara. An samu asarar rayuka bayan an gwabza fada tsakanin bangarorin biyu.
Harin 'yan bindiga a Zamfara ya jefa Shugaban Karamar Hukumar Tsafe da tawagarsa cikin fargaba, yayin da suke kan hanya don ceto mutane daga masu garkuwa.
Nazarin dambarwar siyasar 2027 a jihohin Kano, Rivers, da wasu jihohi 3 gabanin 2027; sauya shekar Fubara da dambarwar Abba Kabir Yusuf da Kwankwaso a Kano.
Ministan Tsaro na Kasa, Bello Matawalle, na shirin aurar da ’ya’yansa tara a Abuja. Bikin zai gudana a Masallacin Kasa a ranar 6 ga Fabrairun 2026.
Wasu matafiya sun taka bam da ake zargin 'yan ta'adda sun dasa a jihar Zamfara. Lamarin ya jawo an samu jikkatar mutanen da ba su ji ba, ba su gani ba.
Jihar Zamfara
Samu kari