Jihar Zamfara
Gwamnatin jihar Zamfara ta hana dukkanin tarukan siyasa a jihar don kare zaman lafiya, amma APC ta ce matakin bai dace ba, tana mai cewa ba za a hana ta ba.
Jam'iyyar PDP a Zamfara ta karyata zargin da APC ta yi mata na cewa ta na da hannu a cikin harin da aka kai wa taron da ta gudanar a jihar a ranar Asabar.
Mazauna garin Maru a jihar Zamfara sun fito kan tituna domin nuna adawarsu kan karuwar hare-haren 'yan bindiga. Sun bukaci hukumomi su dauki mataki.
Gwamnatin tarayya da hadin gwiwar gwamnatin Zamfara sun kaddamar da shirin sauya tunanin 'yan bindiga a Arewa ta Yamma. Za a karbi 'yan ta'adda da suka tuba.
Gwamnatin Dauda Lawal Dare ta bayyana cewa an gudanar da bincike don tantance ma'aikatan jihar a kokarin fara biyan sabon mafi ƙarancin albashin N70,000.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da zaman lafiya sun samu nasarori kan 'yan ta'adda a jihohin Zamfara da Sokoto. Sojojin sun hallaka kwamandoji masu yawa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa fitaccen shugaban 'yan bindiga, Kachalla Dan Lukuti, ya rasu bayan fama da wata muguwar cuta da ta sa ya fara yin haushin kare.
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal ta sake bayyana matsayarta kan cewa ba za ta yi sulhu da 'yan bindiga masu kashe mutane ba.
Al’ummar Kuryar Madaro da ke Zamfara sun koka kan sabon sansanin ɗan ta'adda, Dan Sa’adi da ke kai hare-hare. Sun nemi karin matakan tsaro daga gwamnati.
Jihar Zamfara
Samu kari