Yan Fashi Da Makami
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Legas ta kama mutane 35 da ake zargi da fashi da makami. 'Yan sandan sun bayyana cewa an gurfanar da su a kotu.
Sojoji sun fatattaki 'yan fashi da makami da suka tare hanyoyi a jihar Kaduna suna kokarin sace mutane. 'Yan fashin sun firgita sun tsere, an ceto mutane biyu.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin 'yan fashi da makami ne sun tafka barna a jihar Yobe. 'Yan bindigan sun hallaka jami'an 'yan sanda guda biyu har lahira.
Wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton 'yan fashi da makami ne sun hallaka wani malamin addinin Kirista a jihar Gombe. Miyagun sun shiga har cikin gidansa.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama 'yan fashi da makami sun tare hanya a tsakiyar birnin Kano suna sace sacen wayoyi. Za a gurfanar da su a kotu.
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta fito ta yi magana kan harin da ake cewa 'yan fashi da makami sun kai wa tawagar ayarin motocin Gwamna Ahmadu Fintiri.
Atsi Kefas, 'yar uwar gwamnan Taraba, Kefas Agbu ta mutu bayan harin 'yan bindiga da ya rutsa da ita, yayin da take jinya a wani asibiti a Abuja.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta samu nasarar cafke wasu masu fashi da makami da suka addabi jama'a. Daga cikinsu akwai mace 'yar shekara 40.
Rundunar yan sandan Kano ta kama yan fashi da makami da suka addabi jihohin Arewa. Yan fashin suna tare hanya a jihohin Kano, Bauchi da Jigawa domin sata.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari