Albashin ma'aikata
Kungiyoyin kwadagon Najeriya NLC da TUC sun dakatar da yajin aikin da suka shiga a fadin kasar saboda rashin samun daidaito kan sabon mafi karancin albashi.
Shugabar kungiyar ma'aikatan lafiya ta Najeriya, Bamgbose Betty ta koka kan cewa albashin da ma'aikata ke karba a yanzu ba ya wuce kwana uku ya kare.
Kungiyar kwadago NLC ta fitar da sanarwa da safiyar yau Talata 4 ga watan Yuni kan ci gaba da yajin aiki inda ta ce sai an ji daga gare ta kan matakin da za ta dauka
Kungiyar kwadago ta ƙasa NLC ta ankarar da cewa dakarun sojojin Najeriya sun kewaye wurin da aka shirya za su gana da wakilan gwamnatin tarayya a Abuja.
Tsohon daraktan kafar yada labarai ta VON, Osita Okechukwu ya yi kira ga kungiyar kwadago kan janye yajin aiki da ta shiga kan cewa zai nakasa tattalin Najeriya.
Rahotanni sun bayyana cewa shugabannin kwadago sun isa ofishin sakataren gwamnatin tarayya da ke Abuja, ana shirin wani zama a sirrince domin daƙile yajin aiki.
Ma'aikatan gwamnati a Kano sun yi zamansu a gida domin yin biyayya ga umarnin ƙungiyoyin kwadago na ƙasa na fara yajin aiki, yan kasuwa sun fita.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya caccaki kungiyoyin kwadago na NLC da TUC kan shiga yajin aikin sai baba ta gani da suka yi a fadin Najeriya.
An wayi gari babu jirgin ƙasan da ya shiga ko ya fita daga Abuja yayin da ma'aikata suka ƙauracewa wuraren ayyukansu saboda yajin aikin da ƴan kwadago suka fara.
Albashin ma'aikata
Samu kari