Amurka
An fitar da wani bidiyon yadda makaman Iran suka ruguza wani sashe na birnin Tel Aviv. Gidaje da dama sun rushe wasu mutane sun jikkata a Isra'ila.
Dakarun rundunar sojin ruwan China suna wani aiki a cikin manyan ruwan duniya da masana suka ce zai iya zama barazana ga kasar Amurka da kawayenta.
Gwamnatin shugaba Donald Trump ta fara lalumen wanda zai jagoranci Iran a tattaunawar da za ta yi da kuma batun jagorancin kasar bayan nada Mojtaba Khamenei.
Rundunar dakarun kare juyin juya hali ta kasar Iran (IRGC) ta sanar da kai hare-hare masu zafi kan wasu wurare a Isra'ila da sansanonin sojojin Amurka.
Gobara ta tashi a wata babbar matatar mai a jihar Texas da ke Amurka. An bayyana cewa matatar tana cikin mafi girma a kasar Amurka. An hango hayaki ya tashi.
Babban hamshakin attajiri kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya bayyana cewa yakin Gabas ta Tsakiya, zai jefa 'yan Najeriya cikin matsala.
Rundunar tsaron Najeriya ta tabbatar da cewa an jibge jirage marasa matuka da Amurka ta kawo domin yaki da 'yan ta'adda a jihar Bauchi da ke Arewacin Najeriya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa ya fara tattauna da kasar Iran don samun mafita a yakin da ake yi. Iran ta yi martani kan wannan ikirarin.
Shugaba Donald Trump ya ba da umarnin dakatar da hare-hare kan matatun makamashin Iran na tsawon kwanaki biyar bayan samun "ingantacciyar tattaunawa" da Tehran.
Amurka
Samu kari