Amurka
Gwamnatin Iran ta zargi Amurka da kai hari kan jiragen ruwan Iran da suka dauki fararen hula za su wuce da su ta Oman, an kashe fararen hula biyar.
Hukumomin Amurka sun yi karin bayani kan cafke dan Najeriya, Chidozie Wilson Okeke. Kama mutumin ya jawo zanga-zanga a New York tare da kama mutane da dama.
Kasar UAE ta zargi Iran da kai mata hari kan mata matatar man fetur. Gwamnatin Iran ta bayyana cewa Amurka ce ta kaiharin saboda wata manufa ba ita ba.
Jami'an leken asirin Amurka sun tabbatar da harbin wani mutum a kusa da fadar White House yayin da shugaba Donald Trump zai halarci wani taro. An yi kulle a fadar.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sake yi barazana ga kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Trump ya gargadi Iran kan batun tattaunawar da ake son yi.
Rundunar sojin Iran ta bayyana cewa ta kai hari kan wani jrigin ruwan Amurka da ya yunkurin keta mashigar Hormuz bayan ta sanar da rufe shi kirif.
Gwamnatin Iran ta gargadi shugaban Amurka, Donald Trump kan bayanin da ya yi na cewa zai raka jiragen ruwa su wuce ta mashigar Hormuz da Iran ta toshe.
A labarin nan, za a ji jirgin dakon mai ya faɗa cikin tashin hankali a lokacin da wasu da ba a mai ga gano su ba suka bude masu wuta a yayin bi ta mashigar Hormuz.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa zai kai sojojin ruwan Amurka su ceto jiragen da suka makale a mashigar Hormuz da Iran ta toshe bayan fara yaki.
Amurka
Samu kari