Amurka
Gwamnatin tarayya ta ce Najeriya na nan cikin kwanciyar hankali duk da gargadin da Amurka ta fitar, tana mai jaddada cewa cibiyoyi na aiki yadda ya kamata.
Sabon jagoran addini na kasar Iran, Mojtaba Khamenei, ya fitar da sako ga mutanen kasar yayin da aka cika kwana 40 da kisan mahaifinsa, Ali Khamenei.
Uwargidan shugaban Amurka, Melania Trump ta fito fili ta musanta duk wata alaka da Jeffrey Epstein, tana cewa zarge-zargen da ake yadawa gaba daya karya ne.
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya soki duk wata bukatar biza da yan kasar nan suka nema, ya maida ayyukansa zuwa ofishin Amurka da ke jihar Legas.
Tsohuwar jakadiyar Pakistan, Maleeha Lodhi ta yabawa matakin gwamnatin Donald Trump na sanya mataimakin shugaban kasa a tawagar tattaunawa da Iran.
Ministan harkokin wajen kasa mai tsarki, Faisal bin Farhan Al Saud ya sami tattaunawa da wasu takwarorinsa na kasashen Gabas ta Tsakiya ciki har da Iran.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya gargadi Isra'ila kan karya yarjejeniyar tsagaita wuta a Lebanon. Ya bayyana cewa a shirye su kare 'yan uwanau.
Shugaban shirin nukiliyan Iran ya bayyana cewa ba zai yiwu kasar ta dakatar da sarrafi sinadarin Uranium kar yadda Amirka ke bukata ba, ya fadi dalilai.
Jakadan Iran a Pakistan, Reza Amiri Moghadam ya bayyana cewa kasarsa za ta tura tawaga zuwa birnin Islamabad domin tattaunawa da Amurka/Isra'ila.
Amurka
Samu kari