Amurka
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran da ke zaman sulhu da Amurka a Islamabad ta ja kunnen Trump a kan duk wani yunkuri na bi ta mashigar Hormuz da karfi.
Rahotanni daga birnin Islamabad na kasar Pakistan sun nuna cewa an kammala matakin farko na tattaunawa tsakanin Amurka da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Iran ta musanta rahotannin da ke cewa jiragen ruwan kasar Amurka sun ratsa mashigar Hormuz, tana mai cewa babu wani jirgin Amurka da ya bi ta yankin.
Shugaba Trump ya sanar da cewa Amurka ta fara kwashe nakiyoyin da Iran ta dasa a mashigar Hormuz yayin da aka fara tattaunawar zaman lafiya a Pakistan.
Tawagar Amurka da ta Iran sun fara tattaunawa domin duba hanyoyin da za a bi wajen tabbatar da zaman lafiya da kawo karshen yakin da duka jima suna yi.
Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da hare-haren ta’addanci a Najeriya, yana cewa matsalar tsaro na barazana ga haɗin kai, zaman lafiya da dorewar ƙasa baki ɗaya.
Wata majiya daga Iran ta bayyana cewa Amurka ta amince ta saki kadarorin Iran da aka rike a Qatar. Jami'in gwamnatin Amurka ya yi magana kan lamarin.
Sabon jagoran addini na kasar Iran, Mojtaba Khamenei ya samu raunuka a hare-haren da Amurka da Isra'ila suka kai. Majiyoyi sun yi magana kan lafiyarsa.
Mataimakin shugaban ƙasa na farko na Iran, Mohammad Reza Aref, ya ce sakamakon tattaunawar Islamabad zai dogara gaba ɗaya kan fifikon kasar Amurka.
Amurka
Samu kari