Amurka
A labarin nan za a ji cewa hukumomin kasar Amurka sun tabbatar da harin Iran da ya yi sanadin jikkata wasu jami'anta biyar da ke sansaninsu a Kuwait.
Fadar White House ta fitar da rahoto game da lafiyar shugaba Dona;d Trump bayan duba shi a asibiti. An bukaci Trump ya rage kiba kuma ya riga motsa jiki.
Fadar White House na neman a sanya hoton Donald Trump saboda murnar cikar kasar shekara 250. Za a yi muhawara a majalisar dokokin Amurka kan batun.
Magajin garin New York da ke Amurka, Zohran Mamdani ya kauracewa taron Yahudawa. Shi ne magajin garin da ya kauracewa taron tun shekarar 1964 a tarihi.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa ta harbo wani jirgin yakin Amurka da ya shiga kasar ta ba tare da izini ba. Amurka ta ce rahoton ba gaskiya ba ne.
A labarin nan, za a ji rikicin da Isra'ila da Amurka suka jawo da Iran da ya yi sanadin rufe Hormuz ya sa kasar Indiya ta juyo Najeriya da Africa neman mafita.
Ministan tsaron Amurka, Pete Hegseth gwamnatin ya ce Donald Trump ya umarci ma’aikatarsa ta kare Kiristocin Najeriya daga hare-haren mayakan ISIS.
Rahoton USCIRF na Amurka ya ce akwai Fulani masu ɗauke da makamai 30,000 da ke ta’addanci a Najeriya, lamarin da ya haddasa kashe-kashe da rikicin addini.
Dakarun rundunar IRGC ta kasar Iran sun bayyana cewa sun harbo jirgin Amurka maras matuki a saman kasar. Mojtaba Khamenei ya gargadi Donald Trump.
Amurka
Samu kari