Zaben Amurka
Shugaban kasar Amurka ya yi kaca kace ga malamar coci da ta nemi ya yi afuwa ga bakin haure da masu sauya jinsi a Amurka. Ya yi wa Mariann Budde kaca kaca.
An kori Admiral Linda L. Fagan, mace ta farko da ta jagoranci wani reshe na rundunar sojin kasar Amurka a cikin sa'o'i 24 da rantsar da shugaba Trump.
Trump ya zama shugaban Amurka na 47. An rantsar da shi a gaban iyalinsa, ciki har da Barron, wanda Trump ya ce ya taimaka wajen samun kuri’un matasa.
Zaɓabɓen shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya fara maganar tazarce karo na uku a fadar White House. Trump ya gana da Joe Biden a fadar shugaban kasa.
Shugaban kamfanonin Tesla da X, Elon Musk ya samu muƙami a Amurka bayan amincewa da shugaban kasar mai jiran gado, Donald Trump ya yi da nadinsa.
Tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Ebele Jonathan ya taya sabon shugaban Amurka, Donald Trump murnar zama sabon shugaban kasa bayan kammala zabe.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi kaca-kaca da jam'iyyun adawa a kasar musamman kan zaben Amurka inda ta ce za ta lashe zaben da za a gudanar a 2027.
Akwai boyayyun ‘yan takara bayan Trump da Harris a zaben Amurka. Bayan Donald Trump da Kamala Harris, wasu sun shiga zaben kasar Amurka da aka yi.
Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya fadi dalilin kin Kamala Harris a Amurka, ya ce da Kamala Harris ta yi nasara, yana ganin gara mulkin Donald Trump.
Zaben Amurka
Samu kari