Zaben Amurka
Tsohon shugaban Amurka kuma dan takarar shugaban kasar na jam'iyyar Republican, Donald Trump ya tsallake rijiya da baya a wani harin kisan gilla da aka so kai masa.
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya bayyana cewa Donald Trump ya zama babbar barazana ga Amurka a zabe mai zuwa ko ya ci zabe ko ya fadi akwai matsala.
Tim Walz ya zama mataimakin Kamala Harris a takarar da za ta yi ta shugabancin kasar Amurka. Kamala Harris za ta fafata da Donald Trump a zaben 2024.
Tsohon shugaban kasan Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa za a yi yaki idan bai lashe zaben shugaban kasa ba da za a gudanar a watan Nuwamban 2024.
Barrack Obama ya tsaida wanda yake goyon baya a zaben Amurka. Kamala Harris wanda Joe Biden ya janyewa takara ta ji dadin wannan gagarumin goyon baya.
Shugaban Amurka, Joe Biden shi ne shugaban kasar na bakwai da ya janye daga neman takarar shugabancin kasar a zabe domin sake tsayawa a wa'adi na biyu.
Shahararren mawakin Najeriya Charly Boy wanda ya saba jawo cece kuce a shafukan sada zumunta ya ce zai saki matarsa idan Kamala Harris ba ta zama shugabar Amurka ba.
Shugaban Bola Tinubu na Najeriya ya yi Allah wadai da harin da aka kaiwa tsohon shugaban Amurka, Donald Trump inda ya ce wannan lamari abin takaici ne.
An bayyana wani matashi mai suna Thomas Matthew Crooks mai shekaru 20 a matsayin wanda ya kai harin kisan gillar da aka so yiwa tsohon shugaban Amurka Donald Trump.
Zaben Amurka
Samu kari