Taraba
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC ta gurfanar da tsohon gwamnan Taraba, Darius Ishaku da Bello Yero a gaban kotu kan tuhuma 15.
Tsohon gwamnan jihar Taraba, Rabaran Jolly Nyame ya tafka babban rashi bayan mutuwar mahaifiyarsa a daren ranar Asabar 28 ga watan Satumbar 2024.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta shirya gurfanar da tsohon gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, a gaban kotu.
Hukumar yaki da cin hanci (EFCC) ta kama tsohon gwamnan jihar Taraba, Architect Darius Ishaku kan badakalar N27bn a yau Juma'a 27 ga watan Satumbar 2024.
Dakarun sojojin Najeriya da ke aikin samar da tsaro a jihar Taraba sun samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a jihar Taraba.
Gwamnatin Taraba ta ce gwamnatin Bola Tinubu ba ta tura mata shinkafa tirela 20 da ta yi alkawari ba. Bola Tinubu ya yi alkawarin tura shinkafa jihohin Najeriya.
Rundunar sojojin Najeriya a Jalingo ta ce ta samu nasarar kama wata matashiya da ke kaiwa 'yan bindiga bayanai kuma ana zargin budurwar dan bindiga 'Chen' ce.
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya ce tuni gwamnatinsa ta fara ɗaukar matakan tsara yadda za ta aiwatar da dokar sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata.
An samu nasarar cafke wani mai garkuwa da mutane a garin Takum na jihar Taraba. An cafke wanda ake zargin ne bayan ya je masallaci domin yin Sallah.
Taraba
Samu kari