Kudu maso gabashin Najeriya
Gwamna Alex Otti na jihar Abiya ya amince da naɗin jagororin kananan hukumomin jihar 17 tare da mataimakansu, ya tura sako ga majalisar dokokin Abia.
Farfesa Charles Soludo, gwamnan jihar Anambra ya rasa mahaifinsa, Allah ya masa rasuwa yana da shekara 92 a duniya fama da rashin lafiya ta ƙankanin lokaci.
Likitoci sun yi nasarar yanke kafar jarumin fina finan Nollywood, Mr Ibu a wani yunkuri na ceto rayuwarsa. Jarumin ya kwana biyu ba shi da lafiya.
Kungiyar Arewa, Kungiyar 'Northern Consensus Movement (NCM), ta ce za ta gudanar da zanga-zanga a fadin kasar, tare da dakatar da kai kayan abinci zuwa Kudu.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya zargi shugaban ƙungiyarkwadago na masa, Joe Ajaero, da tsoma baki a harkokin siyasar cikin gida wanda hakan ya ja masa.
Dillalan kasuwar shanu a jihar Abia sun zargi gwamnatin jihar da mu su sharri don samun damar korarsu a jihar gaba daya, sun karyata samun gawarwarki a kasuwar.
Kungiyar Kwadago a Najeriya, NLC ta tura sakon gargadi ga gwamnati kan kame shugabanta, Joe Ajaero, ta ce za ta durkusar da Najeriya da yajin aiki.
Jami'an 'yan sanda sun cafke shugaban kungiyar kwadago ta NLC, Joe Ajaero a jihar Imo, har zuwa lokacin tattara wannan rahoto ba a sanar da dalilin kamun ba.
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kai samame kusa da kasuwar shanu, ta tsinci gawarwakin mutane sama da 70 a yanayi mara daɗi.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari