Jihar Sokoto
A wannan labarin, za ku ji kotun majistare da ke zamanta a Sakkwato ta tura Shafi’u Umar Tureta gidan yari bisa zargin cin zarafin gwamnan jiharsa, Ahmed Aliyu.
A rahoton nan,za ku ji cewa kungiyar North West Agenda for Peace (NOWAP) ta bayyana fatan gwamnatin tarayya za ta kawo karshen matsalar tsaro a yankin.
Gwamnan Sokoto, Ahmed Aliyu ya tanadi motoci 20 da babura 710 domin yakar yan 'ta'adda a jihar. Ana sa ran hakan zai kawo kashe Bello Turji da sauran yan ta'adda.
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce Bello Turji a rikide ya ke saboda ganin shirin karar da su da Gwamna Ahmed Aliyu na jihar ya ke yi kan yaki da ta'addanci.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun sace wasu makusantan malamin addinin Musulunci a Sokoto, Sheikh Bashir Ahmad Sani, kuma suna neman miliyoyi.
Sheikh Murtala Bello Asada ya caccaki karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle inda ya ce bai kamata a bayyanawa duniya cewa jami'an tsaro suna shirin zuwa Sokoto ba.
Kwamitin tattalin arziki (NEC) ta yi zama a birnin Tarayya Abuja inda ta umarci jihohin Kwara da Adamawa da Kebbi da Sokoto su mika rahoto kan yan sanda jiha.
Rahotanni sun bayyana cewa Alhaji Ibrahim Milgoma, tsohon shugaban jam'iyyar PDP na jihar Sokoto bayan ya yi fama da rashin lafiya a wani asibiitin Abuja.
Majalisar sarakunan gargajiya na Kudancin Najeriya ta yi Allah wadai kan kisan gillar da miyagun 'yan bindiga suka yiwa Sarkin Gobir, Alhaji Isa Muhammad Bawa.
Jihar Sokoto
Samu kari