Jihar Sokoto
Gwamnatin jihar Sokoto karkashin jagorancin Gwamna Ahmad Aliyu ta shirya karya farashin kayan abinci. Gwamnatin ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya.
Alhaji Attahiru Bafarawa ya musanta shiga SDP, yana mai cewa labaran ba su da tushe. Ya shaida cewa yanzu ya mayar da hankali kan gina rayuwarsa a wajen siyasa.
Sheikh Dr. Jabir Sani Maihula ya ba da fatawa kan fitar maziyyi, goge baki da man gogewa da wasu abubuwa da ake tunanin suna karya azumi amma ba haka bane.
Ana zargin jami’an tsaron Sokoto da kwace shanu daga makiyaya tare da sayarwa, lamarin da ke haifar da tashin hankali. Jama’a sun bukaci ayi binciken gaggawa.
Gwamnonin Kano, Jigawa da Sokoto sun ware kudi domin ciyar da masu azumi a Ramadan din 2025. Ana raba abinci da aka dafa a kullum domin buda baki.
Gwamnatin jihar Sokoto ta fadada shirin ciyarwa da ta bullo da shi a lokacin watan azumin Ramadan. Gwamnatin ta raba N1.1355bn domin aiwatar da shirin.
Bayan sanar da rasuwar tsohuwar minista a Najeriya, Shugaba Tinubu ya jajanta wa iyalan Adenike Ebunoluwa Oyagbola wacce ta rasu tana da shekara 94 a duniya.
Bayan sanar da rasuwar tsohuwar minista a Najeriya, Chif Adenike Ebun Oyagbola, Gwamna Dapo Abiodun ya nuna alhinin game da rasuwar mace ta farko da ta zama minista.
'Yan kasuwa da dama sun shiga cikin halin jimami bayan tashin wata mummunar gobara a jihar Sokoto. Gobarar ta lakume shaguna da dama a fitacciyar kasuwa.
Jihar Sokoto
Samu kari