Jihar Sokoto
Rahotanni daga jihar Sakkwato sun nuna cewa jirgin ruwa makare da mutanen da duka gudo daga farmakin yan bindiga ya gamu da hatsari, ana fargabar rasa rayuka.
Gwamnatin tarayya ta fitar da sanarwa kan ambaliyar ruwa a wasu jihohi 14 da suka hada da Adamawa, Kebbi Sokoto da Legas. Ambaliya ta riga ta auku a Adamawa.
Ministan ayyuka na tarayya, Dave Umahi ya bayyana cewa za a kashe Naira tiriliyan 3 wajen wasu muhimman tituna a jihar Sokoto da Kebbi karkashin Bola Tinubu.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari kan matafiya a jihar Sokoto. Dakarun sojoji sun kai dauki inda suka samu nasarar fatattakar tsagerun.
Gwamnatin jihar Sokoto ta kafa kwamitin daukar ma'aikata domin rage 'yan zaman banza da ke ba 'yan ta'adda bayanai. Kwamatin da gwamnati ta kafa za su fara aiki.
Mutanen garin Bimasa a karamar hukumar Tureta ta jihar Sakkwato sun nuna jarumta da suka tunkari yan bindiga gaba da gaba, sun kashe yan ta'adda 10.
Rundunar yan sanda ta cafke wasu mutane guda hudu a jihar Sokoto da ake zargin sun farmaki mataimakin gwamnan jihar da ke dawowa daga ziyarar jaje.
Jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto za ta karrama Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Dakta saboda hidimar addini da al'umma da ya ke bayarwa a Najeriya.
Matasan karamar hukumar Shagari da ke jihar Sakkwato sun bukaci gwamnati ta dauki matakan dawo da zaman lafiya ko kuma su dauki matakin kare kansu.
Jihar Sokoto
Samu kari