Siyasar Najeriya
Mai taimakawa tsohon gwamnan Benue, Gabriel Suswam, ya karyata jita-jitar cewa ya koma APC, yana cewa gayyatar Gwamna Alia ba ta da nasaba da siyasa.
Jam'iyyar APC ta hana yan siyasa biyu shiga zaben fidda gwanin da zata shirya domin tsaida dan takarar gwamnan jihar Ekiti a zaben da za a yi a shekarar 2026.
'Dan takarar ADC a Anambra, John Nwosu, ya rantse a kotu cewa zai yi wa’adi ɗaya kacal idan ya ci zabe, domin jaddada shugabanci na gaskiya da adalci ga shiyyoyi.
Kwamitin rikon kwarya da APC ta kafa a jihar Enugu ya tabbatar da cewa Gwamna Peter Mbah da mukarrabansa za su dawo jam'iyya mai mulkin Najeriya a makon gobe.
Tsohon minista a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya gana da shugaban jam'iyyar PDP mai adawa, Ambasada Umar Iliya Damagum tare da tawagarsa a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta ADC ta dura a kan gwamnatin Bola Tinubu bayan rahoton Bankin Duniya da ya ce an samu karuwar talauci.
'Yan Najeriya da suka hada da 'yan siyasa sun bayyana abubuwan da suke fata sabon shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan ya yi musamman a lokacin zaben 2027
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya jagoranci zaman rusa shugabancin jam'iyyar a jihar Enugu. APC ta nada kwamitin rikon kwarya.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta aika sakon jan kunne ga sabon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Joash Amupitan. Ta bukaci ya yi adalci.
Siyasar Najeriya
Samu kari