Siyasar Najeriya
Kungiyar Kwankwasiyya ta yi martani kan cewa Malam Ibrahim Shekarau ya ce Rabiu Kwankwaso ya ce Rabiu Kwankwaso na yi wa Bola Tinubu aiki a boye.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya zargi APC da gwamnoni da karkatar da kudaden jama’a domin shirye-shiryen yakin neman zaben 2027 na Bola Tinubu.
Shugabannin jam'iyyar NDC da Rabiu Kwankwaso da Peter Obi ke ciki ta fitar da kudin fom ga masu son shiga takarar shugaban kasa, gwamna da 'yan majalisa a 2027.
Jam'iyyar APC ta kifar da mutum 150 a wajen tantance masu neman takarar 2027. Wasu 'yan jam'iyyar sun sauya sheka, wasu sun yi barazanar zuwa kotu.
Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana wasu abubuwan da suka bambanta shi da masu neman takarar jam'iyyar APC a jihar Gombe. Ya ce yana da kwarewa a fannoni daban-daban.
Tsohon Minista Adebayo Adelabu ya ayyana takarar gwamnan Oyo a 2027 karkashin APC ranar 12 ga Mayu, 2026, tare da kaddamar da shirin "Oyo Rebirth Agenda."
Mai neman tikitin takarar shugaban kasa na ADC, Mohammed Hayatu-Deen, ya bayyana sabuwar dabarar tsaro da tattalin arziki domin dakile matsalar rashin tsaro.
Primate Ayodele ya yi hasashen cewa kasashen Amurka da Birtaniya ba za su goyi bayan Tinubu a 2027 ba, yana mai jan kunnen jam'iyyun hamayya su hada kai.
Tsohon minista, Abdullahi Tijjani Gwarzo ya bayyana cewa ganawarsa da Kashim Shettima, tare da Abdullahi Ganduje ta mayar da hankali kan siyasar Kano ta Arewa.
Siyasar Najeriya
Samu kari