Siyasar Najeriya
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta dage shari'ar da ke neman hana tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, neman sake tsayawa takara a 2027.
Fubara Dagogi ya bukaci kotu ta soke babban taron APC na lass biss zargin an taiye masa hakkin tsayawa takarar mataimakin shugaban APC na Kudu maso Kudu.
Jam'iyyar APC ta zabi tsarin maslaha wajen fitar da yan takara a wasu jihohi. Wannan tsarin ya sa wasu yan majalisu sun rasa tikitin takara, inda suka bar jam'iyyar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta kifar da wasu mutanen gwamna Siminalayi Fubara da suka ce a tantance su domin neman shiga zaben 2027 a jihar Rivers.
Gwamna Hope Uzodimma ya saye fom din takarar Sanata a zaben 2027. Saura shekara kusan biyu ya gama wa'adinsa, abin da ya jawo hasashen zai yi murabus.
Sakataren jam'iyyar ADC na kasa, Rauf Aregbesola ya bayyana cewa ba zai koma jam'iyyar APC ba. Ya ce yana dan daram a ADC har sai sun kifar da APC.
Goodluck Jonathan ya yanke shawarar takarar shugaban kasa a 2027 a karkashin PDP, yayin da kungiyoyi ke rige-rigen kashe N100m don saya masa fom din takarar.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hadakar adawa ta ADC ta bayyana zargin cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kidime saboda kafuwarta gabanin 2027.
A labarin nan, za a ji cewa an samu nasarar shawo kan wasu daga cikin masu neman tikitin takarar sanatan Kano ta Tsakiya bayan wani zama a birnin Abuja.
Siyasar Najeriya
Samu kari