Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC ta ayyana Hajiya Jamila Abdu Mani a matsayin yar takararta a mazabar dan Majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Mani da Bindawa, Katsina.
Hukumar INEC ta tabbatar da cewa duka halastattun jam'iyyun siyasa 22 sun cika tanadin doka kan rijistar mambobinsu, kuma sun cika wa'adin da aka ba su.
Mahmud Sadis Buba, wanda aka fi sani da Al-ajabin Zazzau, ya janye daga takarar kujerar wakilan tarayya ta Sabon Gari karkashin jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta kara dagewa wajen kawo sauyi idan har ya samu nasara a karo na biyu a babban zaben 227.
Segun Showunmi ya bayyana Mohammed Hayatu Deen a matsayin dan takarar dawa mafi karfi saboda gogewa da fahimtar da yake da ita a fannin tattalin arziki.
Primate Elijah Ayodele ya gargadi Shugaba Bola Tinubu kan dogaro da gwamnonin Arewa wajen zaɓen 2027, yana cewa wasu na iya juya masa baya a ƙarshe.
A shekarar 1991, Mariya Abdullahi ta zama mace ta farko da aka zaba a matsayin yar majalisar wakilai a mazabar Bakori da Danja da ke jihar Katsina.
Jam’iyyar ADC ta ayyana Kassim Gana Geidam a matsayin ɗan takarar gwamna a Yobe yayin da APC ta marawa Baba Wali baya, lamarin da ya kawo cikas ga Ahmad Lawan.
Jakadiyar Birtaniya a Najeriya, Gill Lever, ta ce gwamnatin Birtaniya ba ta da dan takara da ta fi so a zaben 2027 Najeriya ba sannan ba za ta tsoma baki ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari