Siyasar Najeriya
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya samu nasarar lashe tikitin APC domin neman tazarce a mazabar Kano ta Arewa a zaben 2027.
Tsohon sanatan Bayelsa ta Gabas, Ben Murray Bruce ta caccaki yan jarida, yana mai cewa babu wanda ya hana shi shoga takarar sanata kamar yadda ake yadawa.
Matasa sun tunkari dan Majalisa mai wakiltar mazabar Jalingo, Yorro da Zing, Hon. Sadiq Tafida ta jihar Taraba lokacin da ya dawo nwman goyon bayansu.
Sanata Akpabio, Barau Jibrin, gwamnoni bakwai da wasu tsofaffin gwamnoni sun shiga zaben fitar da gwani na kujerun Sanata a APC gabanin zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta gudanar da zaben fitar da gwani na kujerun 'yan majalisar wakilai. Wasu daga cikin 'yan majalisa sun rasa tikiti.
Jam’iyyar APC ta fitar da cikakken jerin sunayen mutum 47 da aka hana shiga takarar Sanata a zaben fitar da gwani na 2027, ciki har da Ben Murray-Bruce.
Tsohon gwamna, Yahaya Bello da Sanata Sunday Karimi na cikin ’yan takarar da kwamitin tantance APC ya amince su fafata a zaɓen fidda gwani na sanatoci a Kogi.
Dan majalisar wakilai daga jihar Plateau, Hon. Yusuf Gagdi ya rasa tikitin takarar APC bayan John Tongshinen ya doke shi da gagarumin rinjayen kuri’u.
Jam'iyyar APC ta gudanar da zaben fitar da gwani na masu neman takarar kujerun majalisar wakilai. Wasu daga cikin 'yan majalisar da ke kan kujera sun fadi.
Siyasar Najeriya
Samu kari