Siyasar Najeriya
Ministan Lafiya, Muhammad Ali Pate ya bayyana cewa nasarorin da Shugaba Tinubu ya samu kadai sun isa su ba shi damar zarcewa zuwa wa'adi na biyu a zaben 2027.
Tsohon gwamnan jihar Ogun, Aremo Olusegun Osoba ya bayyana cewa ana shiryawa Bola Tinubu makarkashiya domin rage tasirin shi a Kudu kan zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa ADC za ta gudanar da zaben fitar da gwani don shirin zaben shugaban kasa a 2027 mai zuwa tsakanon Atiku da wasu manyan jam'iyya.
Sanarar Abuja, Sanata Ireti Kingibe ta yi zargin cewa ‘yan dabar siyasa sun kai hari hedikwatar jam'iyyar ADC tare da cin zarafinta da wasu ‘yan takara.
Sakataren yada labaran jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdullahi ya sanar da cewa za a yi zaben fidda gwanin jam'iyyar cikin adalci a ranar Litinin a Abuja.
Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya dauko hanyar cigaba wajen gina kasa bayan nasarar 2023 kuma ba za su bar yan adawa su mayar da kasa baya ba a 2027.
Fitaccen dan gwagwarmaya, Omoyele Sowore ya bayyana aniyarsa ta sae neman takarar kujerar shugaban kasar Najeriya karo na uku a karkashin jam'iyyar AAC a 2027.
Tsagin jam'iyyar ADC ya zabi Dumebi Kachikwu a matsayin wanda zai yi wa jam'iyyar ADC takarar shugaban kasa a zaben 2027 maimakon Atiku Abubakar da sauransu.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023, Atiku Abubakar, ya ba jam'iyyar ADC shawara. Atiku ya bukaci ADC ta tsayar da dan takarar da ya cancanta.
Siyasar Najeriya
Samu kari