Siyasar Najeriya
Cibiyar CDD ta fitar da rahoto na binciken da ta gudanar game da zarge-zarge uku da aka samu a zaben gwamnan Anambra, musamman na zargin kama wakilan gwamna da kudi.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Chukwuma Soludo, ya nuna kwarin gwiwar yin nasara a zaben jihar. Soludo ya cika baki kan samun gagarumar nasara.
Sarkin Lagos, Oba Rilwan Akiolu, ya ce tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar, ba zai taɓa zama shugaban Najeriya ba duk da kokarin da yake yi.
Mutanen jihar Anambra za su fito domin kada kuri'unsu a zaben gwamna na ranar Asabar, 8 ga watan Nuwamban 2025. Manyan 'yan siyasa na takara a zaben.
Hukumar INEC ta ce za ta gudanar da sahihin zaben gwamnan Anambra yayin da ta ce ba za a samu tangardar na'urar BVAS ko jinkirin kai kaya da ma'aikatan zabe ba.
Kashi 53.5% na wadanda suka ba da amsa a zaben jin ra'ayi da Legit.ng ta gudanar a X sun yi hasashen cewa Gwamna Soludo ne zai lashe zaben Anambra a yau.
INEC ta ce ta kammala shirin gudanar da zaben gwamna a Anambra yayin da ta dauki jami’ai 24,000 aiki. A hannu daya, Yiaga Africa ta yi gargadin raguwar masu zabe.
Tsagin PDP na Abdulrahman ya zabi Mao Ohabunwa a matsayin sabon shugaban kwamitin amintattu domin dawo da adalci, gaskiya, da amincewar jama’a a cikin jam’iyyar.
Naziru Tahir Usman, dan Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana shirinsa na neman zama gwamnan jihar Bauchi a zaben 2027, ya ce ya nemi izinin Annabi SAW.
Siyasar Najeriya
Samu kari