Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa gwamnatinsaza ta yi duk mai yiwuwa wajen tabbatar da nasara APC a kowane mataki a zaben 2027.
Tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi ya zargi gwamnatin Bola Tinubu da kokarin hana shi takarar shugaban kasa a 2027, amma ya ce babu abin da zai dakatar da burinsa.
Hukumar INEC na shirin cire NDC daga rajistar jam’iyyun siyasa bayan kotu ta soke hukuncin da ya umarci hukumar ta yi wa jam'iyyar rajista gabanin 2026.
Jam'iyyar NDC ta tabbatar wa yan takararta cewa hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke ba zai hana shiga babban zaben 2027 ba, za ta daukaka kara.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya kai ziyarar ban girma ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Kano ranar Alhamis 25 ga watan Yunin 2026.
Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Jam'iyyar APC mai mulki ta lashe zaben da aka gudanar a jihohin Kano, Ekiti, Nasarawa, Ondo, Ekiti da Enugu. Jam'iyyar PDP ta lashe kujerar jihar Rivers.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Siyasar Najeriya
Samu kari