Siyasar Najeriya
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya bayar da shawarwari ga 'yan takarar jam'iyyar PDP a zaben 2027. Ya bukaci su tashi tsaye.
Fitaccen Fasto Elijah Ayodele ya musanta zargin bata suna da Rabiu Musa Kwankwaso ya yi masa, yana mai cewa kalamansa na annabci ba hari ba ne ga kowa.
Jam'iyyar APC a jihar Osun ta tabbatar da cewa mutum daya ya mutu a yayin da suke kan hanyar yakin neman zabe a jihar Osun, babbar motata burma kansu.
Pascal Okechukwu da aka fi sani da Cubana Chief Priest ya fito da wasu motoci domin tallan shugaban kasa Bola Tinubu da Kashim Shettima a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki ta dakatar da shugabanta na jihar Kebbi, Abubakar Muhammad da na karamar hukumar Zuru bayan samun korafe-korafe daga masu ruwa da tsaki.
Tsagin jam'iyyar PDP ya bai wa yan takarar gwamnan da aka amince da su shaidar takara ciki har da tsohon ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami a taron NEC.
Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu a Majalisar Dattawa, Sanata Garba Musa Maidoki, ya yi zargin cewa jam'iyyar APC ta ci amanarsu kan zaben fitar da gwani.
Majalisar dattawa ta yi bakin fuska da aka bai wa sanatoci hudu da suka samu nasara a zaben cike gurbi rantsuwar kama aiki a hukumance ranar Laraba.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta samu nasarar zaben gwamnan jihar Ekiti. Kafin wannan nasara ta samu wasu nasarori a mulkin Shugaba Bola Tinubu.
Siyasar Najeriya
Samu kari