Siyasar Najeriya
Gwamna Francis Nwifuru na jihar Ebonyi ya musanta rahotannin da ke yawo game da jita-jitar da ake yaɗawa wai ya yi wa ministan Abuja, Nyesom Wike barazana.
Ministan Ayyuka, David Umahi, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa a NDC, Peter Obi ba barazana ba ne ga Shugaba Bola Tinubu ko APC a zabe mai zuwa.
Tsohon gwamnan jihar Borno, Ali Modu Sheriff, ya yi magana kan takarar Atiku Abubakar a zaben shekarar 2027. Ya ce ba zai kai labari ba a takarar shugaban kasa.
Jam'iyyar adawa t ADC ta bayyan cewa ta shirya magance duk wasu matsaloli da ke iara jefa yan Najeriya cikin kangin yunwa da matsin rayuwa idan ta karbi mulki.
Mai martaba Sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu Gambari ya gi wa yan takarar APC addu'a da fatan samun nasara a babban zabe, ya yabi Gwamna AbdulRazaq.
Wani hadimin mataimakin shugaban majalisar wakilan Najeriya, Benjamin Kalu, ya yi murabus daga kan mukaminsa. Hadimin ya bayyana dalilinsa na daukar matakin.
Wani dan gwagwarmaya mai fafutukar neman sauyi, Segalink ya soki halayen dan takarar shugaban kasa na NDC, Peter Obi, ya ce bai dace da mulkin Najeriya.
Wasu mutane da ake zargin 'yan daban siyasa ne sun hallaka wani malamin Islamiyya a jihar Bauchi. Sun kashe mutumin ne bayan takaddama ta barke tsakaninsu.
Waus fitattun mus ruwa da tsaki a jihat Gombe sun ayyana cikakken goyon bayansu ga dan takarar gwamna na jam'iyyar APC, Jamil Isyaku Gwamna a zaben 2027.
Siyasar Najeriya
Samu kari