Siyasar Najeriya
Wani ɗan majalisar Amurka ya ce gwamnatin Donald Trump za ta sa ido sosai kan yadda zaɓen Najeriya na 2027 zai gudana domin tabbatar da sahihancinsa.
Mataimakin shugaban jam'iyyar LP na kasa (shiyyar Kudu maso Yamma), Abayomi Ararambi, ya zargi dan takarar shugaban kasa na NDC, Peter Obi, da bata masa suna.
Shirye-shiryen siyasar zaɓen shekarar 2027 na ci gaba da jinkirta aiwatar da cikakken 'yancin kuɗaɗen ƙananan hukumomi duk da hukuncin Kotun Ƙoli.
Shugaba Bola Tinubu ya yi jimamin rasuwar Alhaji Ganiyu Kolapo Oseni, yana mai cewa shi ne mutumin da ya fara shigar da shi siyasa kuma ya taimaka masa.
Sanata mai wakiltar Abia ta Arewa a Majalisar Dattawa, Uzor Orji Kalu, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu bai da abokin hamayya a zaben shekarar 2027.
Yayin da ake ta shirye-shiryen zaben shekarar 2027, ana ganin akwai wasu lamuran siyasa da har yanzu ba a kai ga warware su ba da ake ganin suna da tasiri.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Najeriya ta sanar da zargin da ake yi na cewa an boye wasu mutane masu laifi a gidan gwamnatin Osun.
Kungiyar SPPAF ta bayyana cewa bai kamata dan takarar shugaban kasa na ADC, Atiku Abubakar ya dauki wanda ba zai kawo nasara a matsayin mataimaki ba.
Tsohon antoni janar na tarayya, Abubakar Malami ya karbi bakuncin dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Rotimi Amaechi a gidansa na Abuja.
Siyasar Najeriya
Samu kari