Siyasar Najeriya
Jam’iyyun siyasa sun tsananta loda sunayen ‘yan takararsu zuwa tsarin INEC kafin wa’adin 11 ga Yuli, yayin da wasu ‘yan takara ke sa ido kan bayanansu.
Barazana ga rayuwar Peter Obi da tsare Nasir El-Rufai ya sa Rabiu Kwankwaso magana. Sanata Kwankwaso ya tuna wa gwamnati dole a yi wa kowa adalci.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa ya zama wajibi jam'iyyar PDP ta gina kanta a cikin gidan kafin ta fara tunanin karbe mulkin Najeriya a zabe.
Kotun Majistare da ke Yola ta ci tarar ɗan takarar gwamnan ADC na 2027, Omar Suleiman, Naira miliyan uku saboda liƙa fastocin yaƙin neman zaɓe ba bisa ƙa'ida ba.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku Abubakar da ke takarar shugaban kasa a ADC ya bayyana takaicin yadda gwamnati ta dauki lamuran Obi da El-Rufa'i.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Godswill Akpabio ya yi yakinin cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai yi nasara a bar 'yan adawa da kiran an murde zabe.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya karbi shugaban karamar hukuma da ya yi murabus zuwa jam'iyyar ADC. Ya ce jarumai ke komawa ADC.
A labarin nan za a ji cewa Dakta Hakeem Baba-Ahmed tsohon hadimin shugaban kasa a ofishin Kashim Shettima ya yi magana kan tsare Nasir El-Rufa'i.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce City Boy Movement za ta tabbatar da sake zaben Shugaba Bola Ahmed Tinubu a 2027 tare da kare kuri'unsa.
Siyasar Najeriya
Samu kari